Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wonke gandanki da kayu, kicire duk kasa da dattun cikin sa gaba daya, sai ki sa a wuta kixuba ruwa, kijuye gandanki, kibarshi ya tafasa kadan, saiki sauke, ki zubar da ruwan, sai ki daka su kayan miya gaba daya, da kayan kamshi ki, saiki daura tukunya a wuta, kisaka manja da ruwa dasu maggi, da komai dakomai, kixuba a cikin tukunya, sai ki xuba tafasheshen gandanki a ciki
- 2
Kibarshi sai ya nuna gaba daya, yayi laushi, sai ki zuba ogu naki a ciki, ki gauraya kibarshi, yadan tafasa ya nuna, shikenan, miyan ganda yayi, sai ki ci da kowane irin abinci........
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12486138






sharhai