Faten sinasir or waina

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisoya mai kadan, kisa kayan miya da kika nika saiki barshi ya fara soyuwa
- 2
Saikisa ruwa daidai, kisa maggi, kayan kamshi, curry and seasoning, saikisa yakuwa ki barshi ya tafasa
- 3
Saiki zuba sinasir ko waika ki dan dagargazashi saiki barshi bisa wuta kamar minti 10 saiki sauke..... Yanada dadi kuka akwai rike ciki
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12491900



sharhai