Special sandwich

Najaatu Dahiru @cook_18976994
Ina sarrafa wanan bread din dan in samu chanjin kumallan safe ko buda baki, a madadin kullan inci shi haka da tea, yana da dadi da saukin sarrafawa,
Special sandwich
Ina sarrafa wanan bread din dan in samu chanjin kumallan safe ko buda baki, a madadin kullan inci shi haka da tea, yana da dadi da saukin sarrafawa,
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Da farko na dafa namana na saka masa kayan dandano sanan na saka masa albasa da attaru da carrot a ciki, sannan na saka dafaffan kwanina na marmasa shi a ciki
- 3
Daga nan na zuba kifin gwangwani na a ciki na chakuda shi
- 4
Sanan na saka bama ta na saka tumaturun roba (ktcup) na juya su gaba daya
- 5
Sanan na dakko bread dina guda biyu na saka kayan hadina a guda daya sannan na rufe da guda dayan
- 6
Sanan na saka a cikin abin gashi na gasa shi
- 7
Enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12504500

sharhai