Steps
- 1
Da farko xaki fere potatoes naki saiki yankashi ki wanke ki sanya masa salt, saiki daura maki akan wuta ki yanka masa albasa intayi brown saiki kwasheta saiki kawo dankalinki ki, karki barshi ya soyu da yawa saiki kwashe
- 2
Zaki samu carrots naki fere saiki yankashi saiki sanya akan wuta ki sanya masa ruwan zafi da dan salt kadan saiki dan tafasashi kadan
- 3
Saiki kawo fan naki ki zaba oil dan kadan, sai ki kawo green and red pepper naki ki zuba, ki kawo ruwa kadan ki zuba ki barbada salt da sugar ki juya saiki rufe ba 2min
- 4
Bayan 2min saiki xuba onion da carrots naki saiki juya saki sake rufewa for 1min
- 5
Saiki zuba maggi and curry saiki juya, saiki fasa egg guda 1 a ciki saiki juya
- 6
Saiki kawo soyayyan Irish naki ki zuba a ciki ki juya sai ki rufe na 30seconds saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Arpita Mukherjee
-

Naomi
-

carrie
-

Chef Nena
-

Ayesha Nadeem
-

Khady Dharuna
-

Naima Osman Osman Sultan
-

Mona Ali
-

Aruna Thapar
-

Khawaja Tariq
-

Zobia Sajjad
-

Shabbir Dalal
-

Khawaja Tariq











Comments