Rice & coconut pudding

Rice & coconut pudding
Steps
- 1
Ki dauko shinkafan ki soaked overnight din nan ki kara wankewa saiki dauko kwakwar ki da kikayi peeling kika cire mata bakin tas kikayi cutting dinta into cubes, ki hada da shinkafan da kwakwan kiyi blending sosai da sosai, sai kixo ki tace bayan kin gama blending din, kina tacewa kina dauraye tukar da ruwa har ya tatu sosai, saiki xubar da tukar shikuma ruwan da kika tace ki xuba a tukunya.
- 2
Saiki dauki tukunyar ki daura akan wuta kina juyawa occasionally, ki xuba sugar yadda xai ji miki, kina juyawa har yayi miki kaurin da kikeso, bayan yayi miki kaurin da kikeso sai ki saukee.
- 3
Daman kin dama madaran ki 2cups da ruwa 2cups kin dan saka flavor kin dameta sosai, saiki kawo madaran kina xubawa acikin pudding dinki kina juyawa har ya hade jikinsa tas.. Done..serve hot.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Al-marash_cuisine know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Neil's Thai Tom Yum Goong Soup
Neil Gallagher
-

Krishna Dholakia
-

Crispy Rava Masala Mackerel or Bangda Fry
Kumkum Chatterjee
-

Archana Agrawal
-

Roasted Plantain Chocolate Chunk Cookies
Crumbs & Chaos
-

Taal Makhana Qorma from Gonda, UP in Awadhi style
Madhumita Bishnu
-

Nana Aliyu
-

Bethica Das
-

Korean Side Dishe| Glass Noodles Egg Dumplings
YouTube: and그리고
-

Christina
-

Oreo Stuffed Chocolate Chip Cookies
Luto Ni Jolens
-

Laura
-

6 or Less
-

Madhavi Rao
-

Ruchi Agarwal
-

Awadhi Dhokha(healthy breakfast)
Abha Srivastava
-

Shahanahmed -

Kirti Lalit
-

AriFa Iqbal
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Sundas Faisal
-

Rohan Ali
-

Afshan Shahnawaz










Comments