Vegetable salad

M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Vegetable salad
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kayan lambun da gishiri,a dafa kwai da redish da dankali har su dahu duyi laushi,a dauraye da ruwan sanyi,a bare bayan kwai a yankashi yadda ake bukata,shima dankali da redish duk a bare bayan a yanka yanda ake bukatar girman su.A yanka cucumber tare da cabbage,shi kuma karas greating din shi za'a yi,sai a barbada maggi guda 1 akai sannan a zuba mayyonnaise a juya,za'a iya ci haka a matsayin abinci ko kuma aci akan abinci.Dadi ba'a magana
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12663243




sharhai (2)