Fruit salad

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Ayaba
  3. Ruwan lemon zaki
  4. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan sai a bare a yayyanka sannan a matse lemon sai a taceshi da rariya.

  2. 2

    Zaa zuba yankakken ayaba da kankana cikin ruwan lemon zakin sannan a zuba madara a gauraya a bari yayi sanyi sannan a sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes