CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Vegetables rools
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Vegetables rools ainihin hoton girkin

Vegetables rools

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan girkin yayi dadi nayi amfani da ganyen ugu da alayyahu se kwai sabanin Nama ko kifi 😋 😋. Enjoy.

Wannan girkin yayi dadi nayi amfani da ganyen ugu da alayyahu se kwai sabanin Nama ko kifi 😋 😋. Enjoy.

Kara karantawa

Vegetables rools

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan girkin yayi dadi nayi amfani da ganyen ugu da alayyahu se kwai sabanin Nama ko kifi 😋 😋. Enjoy.

Wannan girkin yayi dadi nayi amfani da ganyen ugu da alayyahu se kwai sabanin Nama ko kifi 😋 😋. Enjoy.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupsFulawa
  • 4Kwai
  • Ruwa
  • Ganyen ugu, alayyahu, albasa da kwai
  • Gishiri da sinadarin dandano
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba Mai cokali 2 a murje fulawa da gishiri kadan se a kwaba da ruwa kamar kwabin meat pie se a rufe ta hada jikinta.

    Vegetables roolsmatakin girki1 hoto
    Vegetables roolsmatakin girki1 hoto
  2. 2

    A gyara ganyen da albasa a wanke fes se asa Mai kadan a frying pan idan yayi zafi a zuba albasa in tayi laushi se a zuba ganyen a cikin ake juyawa kamar 4 minutes.

    Vegetables roolsmatakin girki2 hoto
    Vegetables roolsmatakin girki2 hoto
    Vegetables roolsmatakin girki2 hoto
  3. 3

    A kada kwai asa sinadarin dandano se a zuba a kan ganyen ake juyawa kamar 2 minutes se a sauke.

    Vegetables roolsmatakin girki3 hoto
  4. 4

    A dauko kwabin fulawar a murje yayi fadi se a gasa kada a bari yayi baki, idan an gama se a dinga zuba hadin ganyen ake nadewa kamar nadin tabarma.

    Vegetables roolsmatakin girki4 hoto
    Vegetables roolsmatakin girki4 hoto
    Vegetables roolsmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Amma a kula lokacin sa ganyen ya zama yana da dumi.

    Vegetables roolsmatakin girki5 hoto
    Vegetables roolsmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar May 25, 2020 16:41

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Vegetables Roll

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Vegetable salad
  2. Fruit Ball sangaria
  3. Braided bread
  4. Yam nugget
  5. Fruit salad
  1. Fruit salad
  2. Vegetable salad
  3. Fruit Ball sangaria
  4. Braided bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12665100
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close