Egg roll

Gumel @Gumel3905
Wannan girki za a iya ci a matsayin breakfast ko kuma makulashe, akwai dadi. 😋
Egg roll
Wannan girki za a iya ci a matsayin breakfast ko kuma makulashe, akwai dadi. 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
A taankadea fulawa da baking powder se asa butter a murje asa sukari da gishiri se asa kwai da madara a kwaba a murza dough din tsahon 10 minutes se a rufe ya hada jikinsa.
- 2
A dafa kwai a bare se a dauko dough din a raba gida 6 a dauki kowanne 1 a murza yayi fadi yanda ze rufe kwan a nade asa a tafin hannu ayi rolling a hankali, idan an gama a dora mai a wuta idan yayi zafi se a soya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12738535






sharhai