Miyar dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki wanke ki yankashi kananu

  2. 2

    Sannan ki gyara kayan miyarki ki jajjaga,ki dafa namanki ya dahu saiki amfani da ruwan naman kisa shi cikin kayan miyan

  3. 3

    Saiki soyasu sama sama sannan kisa dankalin ki rufe ki barshi yadan dahu saikisa spices da maggi ki rufe ki barshi da dahu sosai,zaki iyaci da duk abinda kke so nidai nayi gurasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes