Steamed sponge cake

M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Umarnin dafa abinci
- 1
A fasa kwai a cire kwandubar daban farin daba
- 2
A buga farin da siga har ya narke yayi kauri
- 3
A zuba madara akan kwanduwar kwai,a juya sosai, a zuba flour,baking powder,gishiri da mai,a juya sosai
- 4
Sai a zuba hadin kwai da siga akan hadin kwai da su flour,a juya amma ba sosai ba dan kar iska ta shiga
- 5
Idan an gama a zuba a kwanon gashi
- 6
A samu tukunyar steaming a xuba mata ruwa,a dora a wuta,idan ya tafasa sai a dora karfen steaming a saka kwanon gashi akai,sai a rufe kwanon da foil paper,a rufe tukunyar a turara tsahon minti 40-50
- 7
Sai a sauke,aci dadi lfy😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12749602



sharhai (2)