Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare albasarki kiwanketa sai kiyankata yanda kikeso, zaki jajjaga attaruhu d tafarnuwa sai kijuyesu a pan kisa mai kadan kifara soyawa ahankali wuta kadan, in albasar tafara laushi sai kisa bararran sukumbiyarki ki murmusashi tareda spices d maggi saikici gaba d soyawa har tasuwo, zaki iyaci d shinkafa ko dankali doya dadai duk wani nau' in abinci.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12760940




sharhai