Dankalin turawa da kwai

A gsky naji dadin wannn dankalin sosai yara n ma sunji dadin shi sosai
Dankalin turawa da kwai
A gsky naji dadin wannn dankalin sosai yara n ma sunji dadin shi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke dankalin ki sbd dattin bayan shi y fita saiki fere ki wanke shi ki zuba ruwa a tukunya ki daura akan wuta idan y tafasa saiki zuba dankalin ki ki barshi yayi ta tafasa har sai ya nuna amma karki barshi y dahu lugwub
- 2
Idan y nuna saiki sauke ki tsane a kwalanda ki rufe saiki fada kwai din ki a cikin kwano mai tsafta ki yanka albasar ki akai ki jajja attaruhu ki zuba shima sai kisa maggi da kuma curry saiki kadashi
- 3
Idan yy saiki rarraba dankalin zuwa gida biyu ki tsoma acikin kwain daban tun tuni kin daura manki a frying pan akan wuta idan yy zafi saiki fara soyawa idan kinga Yy ruwan kasa saiki sauke hk zakiyi harki kammala
- 4
Kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa sai kuma wani lkcn 😀😍😘
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai