Butter Cookies

Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Ga Dadi ga sauqin yi😋😋😋 ga Wanda bayason zaqi sosai sai ya rage yawan sugar
Butter Cookies
Ga Dadi ga sauqin yi😋😋😋 ga Wanda bayason zaqi sosai sai ya rage yawan sugar
Umarnin dafa abinci
- 1
A saka butter a kwano a juya ta har sai tayi laushi sai a kawo icing sugar a zuba aciki ayita juyawa har sai ya hade da butter sai a saka flavor aciki sai a kawo flour a zuba aciki a juya komai ya hade jikinshi
- 2
A saka nozzles a cikin piping bag sai a zuba wannan Hadin na cookies a ciki
- 3
A saka parchment paper ko jarida a tray din oven sai a dinga matsa piping bag din kwabin cookies din Yana fitowa
- 4
A kunna oven idan ya dau zafi sai a saka cookies din a ciki sai a barshi yayi minti 8 zuwa 10 ko Kuma har sai anga kalar sa ta canja
- 5
Shikenan an kammala 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12893099




sharhai (2)