Ice tea

Gumel
Gumel @Gumel3905

Akwai dadi musamman a wannan yanayin da ake zafi zafi.

Ice tea

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Akwai dadi musamman a wannan yanayin da ake zafi zafi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

u
  1. 2Lipton
  2. Girfa ¼ teaspoon
  3. Lemon tsami
  4. Sukari kadan

Umarnin dafa abinci

u
  1. 1

    A wanke lemon tsami se a yanka asa a ruwa tare da lipton,sukari da girfa idan ya tafasa se a sauke bayan ya huce se a sa kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes