Funkason alkama
Wannan girkin gargajiyane akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakitankade fulawa kizuba gishiri kijuya daman kinjika yis da ruwan dumi saikizuba akan fulawar saikijuya
- 2
Kikara ruwa kikwaba kibugashi sosai harsai kinji yasaki jikinsa amma kwabinsa karyakai taurin nafulawa saikirufe
- 3
Kibarshi yatashi inyatashi saikidora mai akaskon suya inyayi zafi saikira debowa da hannunki kinahuda tsakiyar kisa cikin mai inyasoyu saikijuya dayan barin shima inyasoyu saiki kwashe kibarshi yatsane
- 4
Saikijuye a abu mai murfi kirufe don yakara laushi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12966456




sharhai