Gurasar alkama
Wannan girkin yanada dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko natankade Garin alkama nazuba dan gishiri najuya fasa kwai nazuba dama najika yis da sugar cokali 1 da ruwan dumi yajiku sana dakkoshi najuye akan garina nafara kwabawa inayi inakara ruwan dumi harkwabin yayi dai amma baaso yayi tari sosai naita bugashi harsai yasakijikinsa nasa a wuri mai dumi tatashi sosai
- 2
Sainadora pan akan wuta narage wutar saina gutsuro na fadadashi nasa a pan nagasa indayan barin yayi sainaju dayan bari ahaka harnagama anaci da taushe ko soup ko Stew ko ayi bandashe da kuli
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12973354




sharhai