Funkason alkama 2

Wannan funkason yayi dadi da laushi sosai bantaba funkason alkama mai laushi irinsaba
Funkason alkama 2
Wannan funkason yayi dadi da laushi sosai bantaba funkason alkama mai laushi irinsaba
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nasami ruwan dumi najika yeast sainatamkade garina nazuba baking powder da gishiri najuya sosai sainazuba yeast dina naju nakara ruwa najuya sosai amma banyikwabin da tauriba nayi tabugashi sosai inyabugu zakiga kamar yana yauki saikirufe kisa awaje mai dumi yatashi bayan yatashi saikidora kasko kizuba mai maiyawa kisa albasa inyayi zafi albasa tayi ja saikitsameta saikigutsuro kulli kitabashi kihuda tsakiyar kina sawa amai inyayi kijuya daya barin inya soyu saiki tsame
- 2
Akwando inyatsane saikizuba a kula kisa kitchen towel kirufe kisa murfin kula kirufe kafin azoci zakiji yayi laushi sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai