Farfesun zabuwa

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Yayi Dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zabuwa
  2. Maggie
  3. kayan dandano
  4. Attaruhu
  5. tattasai
  6. albasa
  7. Citta danya
  8. tafarnuwa
  9. kayan kamshi
  10. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka wanke zabuwarka da kyau tafita sosae

  2. 2

    Sae ka sami tukunya Mai tsafta ka zuba ka zuba ruwa yadda zae dafa maka namanka da albasa da citta da tafarnuwa da sauran kayan kamshi ka rufe

  3. 3

    Idan ta fara nuna sae ka zuba jajjagen kayan miyanka wato attaruhu da tattasai da albasa da Mai kadan da Maggie da sauran kayan dandano dadae yawan namanka

  4. 4

    Sae karufe kabarshi yakara nuna idan yyi laushi komae yyi dadae shikenn

  5. 5

    Farfesun ka ya kammala sai asauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

Similar Recipes