Gurasa(bandashe)
Gurasa girkin gargajiya ne me ban sha'awa da dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada duka ingredients dinki a bowl banda mangyada ki juya seki kawo warm water ki zuba ki kwaba shi seki sa a rana
- 2
Inya tashi ki kunna wuta ki daura kasko ki zuba mangyada kadan seki fara gasawa in gefe daya yayi ki juya dayanma harki gama
- 3
Sai aci da yajin karago,mangyada da kayan miya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13149740







sharhai