Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki xuba garin danwake ki a roba,kaman gongoni hudu sai ki xuba ruwa kidama sosai, sai ko inna yayi daida, kar yayi qauri sosai kuma kar yayi ruwa sosai, sai ki daura ruwa a tukunya, sai ki wonke kwai guda biyu,ki saka a acikin ruwa ki barshi sai ya tafasa kafin ki rinka diban kullin da spoon kina sawa a cikin tafashen ruwan,har ki gama, sai ki barshi for like 10mins, shikenan sai ki kawo colender da abun matsami, ki juye ki same ki ajiye a gefe,dan wake ya nuna
- 2
Sai ki debe mangyeda kadan kixuba a tukuya, ki jajjaga attarugu da albasa, kiyanka albasa kanana, sai ki juye a cikin mangyeda sai ki saka maggi da spices, yenda komai zaiji daidai, inyayi sai ki sauke....
- 3
Sai ki dauko egg da kika dafa ki bare bawon ki yanka kanana, sai ki kawo su cocumber,albasa, da tomato ki yanka kanana, sai ki xuba a bowl ki ajiye,komai ya kammala
- 4
Sai ki xuba dan wake a plate ki xuba miyan jajjagen a saman ji, sai ki xuba salad dinki, shikenan....
- 5
Aci dadi lafiya.🤗😋🤗
Similar Recipes
More Recipes




sharhai