CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jollof din taliya da kayan ciki
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jollof din taliya da kayan ciki ainihin hoton girkin

Jollof din taliya da kayan ciki

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Jollof din taliya da kayan ciki

Najma
Najma @cook_13752724
Kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hour daya
biyar
  • Taliya daya da rabi
  • Tattase_guda hudu
  • Attarugu_guda biyar
  • Albasa_guda daya
  • Tafarnuwa_kwallo daya babba
  • Maggi_guda goma
  • Mai_ludayi daya
  • Soyayyen kayan ciki
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hour daya
  1. 1

    Xaki yanka albasa ki jajjaga attarugu tattase da tafarnuwa Kisa Mai a tukunya yadanyi xafi Sai kisa albasanki da jajjagenki kisoyashi sosai idan ya soyu Kisa Maggi ki awani tukunya Kuma kizuba soyayyen kayan cikin ki Kisa ruwa kadan kidora sabida yayi laushi

    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki1 hoto
    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki1 hoto
    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Kisa ruwa idan jajjagenki ya soyu ki rufe kibarshi ya tafasa idan ya tafasa seki kakkarya taliyanki ki zuba ki gauraya sosai kirufe ki rage wuta kibarshi ya nuna idan ruwa ya rage sauran kadan seki dauko kayan cikinki kixuba ki gauraya ki rufe ki barshi ya turara seki kwashe

    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki2 hoto
    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki2 hoto
    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Aci shi a take yafi dadi.

    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki3 hoto
    Jollof din taliya da kayan cikimatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Najma
Najma @cook_13752724
rannar August 03, 2020 16:16
Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Taliya Ofals

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Beef kofta curry
  2. Eggs cheese sandwich
  3. Yanda za'a hada tuwon semovita
  4. Soyayyen dankali da kwai
  1. Yanda za'a hada tuwon semovita
  2. Beef kofta curry
  3. Soyayyen dankali da kwai
  4. Tsire nama rago
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13337580
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close