CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farfesun kayan ciki
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farfesun kayan ciki ainihin hoton girkin

Farfesun kayan ciki

OumHisham
OumHisham @qibdeeya07
Sokoto State

Yara suna son farfesun kayan ciki. #sallahmeatcontest

Yara suna son farfesun kayan ciki. #sallahmeatcontest

Kara karantawa

Farfesun kayan ciki

OumHisham
OumHisham @qibdeeya07
Sokoto State

Yara suna son farfesun kayan ciki. #sallahmeatcontest

Yara suna son farfesun kayan ciki. #sallahmeatcontest

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa daya da mintina sha biyar
Mutane biyu
  1. Kaman kayan ciki
  2. Ruwa Lita 1-2
  3. 7Attarugu guda
  4. Tattasai manya guda biyu
  5. Albasa manya guda biyu
  6. 6Maggi dandano guda
  7. Kayan kamshi citta, kanunfari, masoro, da tafarnuwa dakakku cokali data
  8. cokaliCurry rabin
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa daya da mintina sha biyar
  1. 1

    Da farko za'a fara da wanke naman da gishiri kadan

    Farfesun kayan cikimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Za'a zuba a tukunya sai a dora a wuta, a zuba ruwa Lita daya a zuba yankakken albasa a ciki, maggi guda hudu da Kayan kamshi

    Farfesun kayan cikimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Za'a bar shi akan wuta kadan na tsawon mintina arba'in.. Za'a fara jiyo kamshin shi.. (Shi din baya bukatar a saka mashi wani mai daban saboda yana da man shi, sai idan mutum bayason man ne sannan tun farko za'a debe naman da ke da kitse a jikinshi sai a zuba Wanda ake bukata)

  4. 4

    Bayan mintina arba'in za'a zuba jajjagen tattasai,attarugu da albasa akai, da kuma yankakken albasa. Idan ana bukatar kabeji ana iya sanyawa

    Farfesun kayan cikimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan ya kara mintina 35 akan wuta kadan sai a sauke. Za'a ga alamar naman ya nuna yayi tubus

    Farfesun kayan cikimatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

OumHisham
OumHisham @qibdeeya07
rannar August 12, 2020 07:05
Sokoto State
Kitchen Crush😄
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
August 12, 2020 09:12
😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemun Sanga Sanga
  2. Soyayyen bread
  3. Sinasir
  4. Rolled roasted beef
  5. Sauce din hanta d Koda
  1. Spicy chips
  2. Soyayyen bread
  3. Salmon fish patties
  4. Strawberry juice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13401501
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close