Sauce din hanta d Koda

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum 2 yawan a
  1. Hanta
  2. Koda
  3. Mai cokali 3
  4. 3Maggi
  5. 1Albasa
  6. 4Attaruhu
  7. 3Tumatir
  8. Curry
  9. Kyn kamshi

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Xaki Sami hanta d Koda ki yanka a tsaye ki wanke sae ki Dora akan wuta ki sa kyn kamshi ki barta t tafasa ruwan y tsane

  2. 2

    Sae ki wanke albasa da tumatir d attaruhu ki yanka ki xuba Kan hantar d kodar bnd tumatir din ki juya

  3. 3

    Sae ki xuba Mae kisa Maggi d spices d curry ki juya ki rufeki barta minti kdn ki sauke ki jera tumatir din a gefe

  4. 4

    DONE!zaka iya soya dankali aci tare d sauce din

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes