Goten acca

ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abinci mai inganci, tana kara lafiya,da kuzari.....anson masu juna biyu su yawaita shanshi
Goten acca
Abinci mai inganci, tana kara lafiya,da kuzari.....anson masu juna biyu su yawaita shanshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki saka ruwa a tukunya sai ki debi acca cikin ludayi daya ki xuba a cikin ruwan zafi, sai ki rufe a tafasa kadan,dama kin yanka ganyen ki gabadaya dasu albasa da attarugu kin ajiye,kai sai ki juyesu gaba daya cikin tukunyan acca, sai kisa maggi da gishiri, ki gauraya komai daidai......sai ki barshi a wuta a Dan turara kadan, sai ki sauke
- 2
Asha dadi lafiya......note:karkisaka acca dayawa saboda yana fara tafasa zaiyi qauri, so kadan za a saka
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13844199



sharhai