Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu naman kai sai ki wanke shi tas sanan ki zuba shi a tukunya ki kawo ruwa ki zuba ki yanka albasa guda 2 a ciki sanan kisa su kayan kamshi ki
- 2
Bayan nan sai ki kunna wutar ki ki bashi minti 30 idan ya dauko dahuwa sai ki kawo cokali na karfe kisa a ciki sanan ki kawo kayan miya da kika markada ki zuba ki kawo maggi da curry ki zuba
- 3
Bayan nan sai ki rufe ki bashi awa daya idan bai dahu ba ki kara masa lokaci har sai ya nuna yanda kike so shikenan zaa iya ci da bread ko kuma haka nan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13845893




sharhai