Umarnin dafa abinci
- 1
A dafa mango ya dahu sosae idan ya huce sae a murje shi a cikin ruwa ya murju sosae sae a matse ruwan da abin tata, sannan a sake saka ruwa a kara matsewa
- 2
Sae a daka danyar citta koh a goga a matse lemon tsami sae a tace a ruwan mango din
- 3
Sae a zuba sugar, a saka a fridge yyi sanyi.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13875414




sharhai