Chocolate pancake

Hernah’s Bakery @cook_17832048
Ina San komai na chocolate sosai saboda yana min dadi
Chocolate pancake
Ina San komai na chocolate sosai saboda yana min dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki zuba sugar da mai da kwai kiyi ta juyawa har ya hade
- 2
Sai ki zuba flour da da cocoa powder da madara ki juya sosai
- 3
Sai ki dora nonstick pan ki rage wuta Sai ki ki rinka diba kina xubawa in ya gasu Sai ki juya daya barin
- 4
Shikenan Sai ki kwashe kiyi garnish da chocolate ko zuma ko duk abinda kike so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14038310



sharhai