Caramel popcorn

Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

Caramel popcorn akwai dadi sai kun gwada zaku gane....sai ma kana kallan favorite movies kina ci wow😋

Caramel popcorn

Caramel popcorn akwai dadi sai kun gwada zaku gane....sai ma kana kallan favorite movies kina ci wow😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar
  2. Corn
  3. Baking soda
  4. Butter
  5. Pinch of salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu tukunyan ki ki saka butter kadan ki saka corn din popcorn ki saka salt ki juya ki rufe...

  2. 2

    Zakiga yana fasa fasa yana budewa...in ya gama saiki kwashe shi a wani bowl

  3. 3

    Sai ki dauko butter ki saka a tukunyan ki saka sugar ki juya har sugar ya narke...ki saka baking soda

  4. 4

    Saiki saka popcorn din nan ki juya sai ya hade jikin shi...saiki sauke shikenan kin gama.... akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@chefbamatsala irin gugurun nan nikeso ya soyu in samu da dare shikenan 😋😋

Similar Recipes