Peppered Ganda
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke ganda sosai tareda zubata a Tukunya mai tsafta dahuwara farko saiki zubar da ruwan
- 2
Sannan ki maidata kan wuta kibarta taita nuna sosai.. Already kinyi jajjage, kinhada dakayana kamshi tareda sinadaran dandano
- 3
Kizuba kayan kamshi da komai d komai tareda Kayan miyanki da yaji tarugu sosai dakuma sinadaran dandano
- 4
Saiki juyata kamar haka. Ki rufe taitai nuna
- 5
Ki yanka lawashi kizuba aciki idan ya kusa karakawak
- 6
Gayinan kamar yadda kk gani na deboshi.. Uwargda ko a haka kinga alamun dahuwa saiki sauke kizuba a plate inki mai kyau domin Maigda yaji dadn chn shi, ga yaji ga saukar d mura
- 7
Done Achi dadi lfiya..
- 8
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14252542
















sharhai (2)