Shinkafa da wake garau garau

Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Shinkafa da wake garau garau
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14260669

Nayi per boiling shinfata da wake
Sai natsiyaye ruwa starch nadauraye namaida a tukunya nasa gishiri da ruwan dumi kadan
Bayan ta tsotse na sauke. Sai na soya mangyadana
Dama nayanka kayan lambuna ga soyayyen kifi na hada sai ci.
An kwafa!
More Recipes

sharhai