Dafadukan shinkafa DA dankalin turawa

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Dafadukan shinkafa DA dankalin turawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutum 1 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Dankalin turawa
  3. Soyayyen naman kaza
  4. Ruwa
  5. Kayan miya
  6. Kayan dandano
  7. Mangyada
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Nasoya jajjagen kayan miyana da mangyada sai natsaida ruwa

  2. 2

    Bayan yatafasa sai nazuba kayan dandano, shinkafa

  3. 3

    Bayan tafara dahuwa sai nasa arish da kayan kashi

  4. 4

    Data kusa tsotsewa sai nakawo soyayyen naman kazana sai na zuba tareda albasa, sai narufe

  5. 5

    Bayan minti 2 zuwa 3 tadahu sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes