Carrot Rice, Fried Plantain, Letuce Salad Wid Beef Sauce

Hmmm..Happy Wkend & We Enjoyed 😋😋😋😋
Carrot Rice, Fried Plantain, Letuce Salad Wid Beef Sauce
Hmmm..Happy Wkend & We Enjoyed 😋😋😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa Tukunya mai Tsafta kizuba ruwa daidai misali kisa Rice inki a wuta idan ruwa yai zafi, saiki parboiling inshi
- 2
Ki dauko Carrots Guda 5 ki cire bayan ki Grating kama zakiyi sa a Coslow
- 3
Kimaida tukunyar ruwan zafi kizuba shnkafanki aciki yakarasa turara, saiki dauko Carrot in dakkai Grtn saiki zuba yakaraka turaruwa, inyayi ki sauke ki aje agefe
- 4
Ki yanka plantain irin yadda kkso ki soya shima ki aje agefe
- 5
Already kinyi Blndin kayan miyarki, kizuba mai kisa kayan miya kiyita juyawa har sai yafara tsane jikinsa zuba B/powder idan yayi tsami, zuba kayan kamshi da sinadaran dandano, Garlic d ginger d sauran kayan kamshi, kintafasa namarki
- 6
Shma zuba su taso gaba daya, yanka albasa idan miyarki ta soyu saiki zuba kidan rufe ta turaru, saiki sauke
- 7
Latuse Salad, ki yanka latuse inki kananu saiki yanka albasa tareda tomatoes sai Carrot ki hada guri daya shkenan
- 8
Achi dadi lfy😉😘
- 9
Ina godia kwarai ga Cookpad Admins Dakuma wacce ta kawoni wannan Gda Mai suna FateemaBabagana, Allah yasaka maku d alkhr dakuma members na Cookpad dakuma masu Following da Liking Ina, ina godia kwarai Allah ya ciyar damu abincin gdan Aljannah.. Ngd
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai