Rainbow cookies

Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869

Ina Son Naga ina Sarrafa Fulawa Sosai

Rainbow cookies

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina Son Naga ina Sarrafa Fulawa Sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 Minutes
3 yawan abinchi
  1. 2 cupsFulawa
  2. Butter 250 grams
  3. 1 cupIcing Sugar
  4. Food colour,Nayi Amfani da Green,Red,Yellow da kuma blue

Umarnin dafa abinci

40 Minutes
  1. 1

    Na Hada Fulawa da Icing Sugar na Gauraya Sannan Na saka butter Naita Juya su se da suka hade jikin su

  2. 2

    Se na Raba su gida 4 ko wanne gida daya na xuba Masa colour guda daya Naita juyawa Har Seda Ya Hade da colour

  3. 3

    Sena Fakada ko wanne Kamar haka

  4. 4

    Sena dakko Su daya bayan daya ina Dora Wani Kan wani Ina shafa Ruwan Kai Kan Su

  5. 5

    Nasa Wuka na Saita su sosai Suka dawo Bai daya Sannan na Raba su gida Uku a tsaye ka Kuma Dora su daya kan daya suka dawo guda daya

  6. 6

    Sena Yayyanka su kamar haka Sannan na gasa A oven

  7. 7

    Cookies Din nan yayi dadi Sosai,Tas muka cinye shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869
rannar

sharhai

Similar Recipes