CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar busheshen karkashe
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar busheshen karkashe ainihin hoton girkin

Miyar busheshen karkashe

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria

Miyar busheshen karkashe

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Busheshen karkashe
  2. Gyada
  3. maggi
  4. Nama
  5. albasa
  6. gishiri
  7. toka/ da kanwa dai baza tayi kyau b
  8. tafarnuwa
  9. citta
  10. tattasai
  11. attarugu
  12. man gyada
  13. daddawa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko dai zaki dafa nama da gishiri tafarnuwa citta albasa, sai naman ta dahu tanuna tayi laushi, sai ki zuba mai dan daidai ki soya naman ya suyo, kisa daddawa ki soya su tare.

  2. 2

    Sai kisa ruwa daidai yawan da kikeso, kisa maggi sai ki gusura gyada ki murzata cikin ruwan miyar ba tare da kin damata da ruwa ba.

  3. 3

    Sai ki debo toka kadan bamai yawa ba ki zuba sai ki rufe amma fa kar kiyi nisa da tukunyar dan inta fara tafasa zubewa za tayi

  4. 4

    Zaki barta ta dan dahu don gyadar tanuna. Sai ki gyara karkashen ki, ki murzata ki cire dattin duka sai ki bakace ta duk kasan zai fita

  5. 5

    Sai ki duba ruwan miyar in tayi daidai, sai ki kada ta, amma fa kar kisata dayawa dan tana kumbura, ba kamar danyenta ba

  6. 6

    Nan ne zaki saka jajjagen tattasai da attarugu sai ki rufe ya dahu yanuna yayi yauqi. Kalas

  7. 7

    Kina kuma iya yinta da wake amma ita sai kin dafa waken ta nuna sai ki kadata. Kuma yana son daddawa 🤣

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar January 12, 2021 12:08
Abuja Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Strawberry fruity
  2. Cup cake 2
  3. Dan waken semolina
  4. Farfesun kifi
  5. Alelen wake
  1. Farfesun kifi
  2. Alelen wake
  3. Strawberry fruity
  4. Kunun alkama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14401009
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close