Gireba

mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
abu ne na al'ada akasar hausa ga dadi saukin a aikace ina fatan zaku gwada
Gireba
abu ne na al'ada akasar hausa ga dadi saukin a aikace ina fatan zaku gwada
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tankade fulawa sai kisa akwano sai ki gishiri kadan ki sa suga daidai bukata tare da mai sai ki juya su kamar haka sai sun hade jikin ta yadda zaki iya mulmula su sai ki fara fitan dashape din su kar haka sai kisa a oven ki tura ra shi amma kada wuta yayi yawa kuma da wutar kasa zaki fara gasa shi in yay kamar min ti 20 xuwa 30sai ki kunna na saman haka zaki tayi har ki gama shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14467860






sharhai