Dankali da kwai

Mrs Hanib Oum Hameed @cook_21069414
Dankali da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na yanka dankali na wanke shi nasa akwando y tsane nasa gishiri kadan aciki.
- 2
Na daura Mai awuta yayi zafi nazuba aciki na barshi y soyu.
- 3
Bayan ya soyu na kwashi na fasa kwaina acikin bowl nasa magi da dan kayan miya na dauko dankalin nasa aciki na juya nasa mai dan kadan acikn Pan na soya.Aci dadi lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14510021



sharhai