Bournvita coconut cookies

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge cookies ne medadi da armashi iyalina sunji dadin shi

Bournvita coconut cookies

#kitchenchallenge cookies ne medadi da armashi iyalina sunji dadin shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2 cupFlour
  2. 1/3 cupSugar
  3. 1 tbspMadara gari
  4. Baking powder 1/4 teaspoon
  5. Kwakwa daya
  6. cupBournvita half
  7. Butter half Sima's
  8. Flavor half teaspoon
  9. 1Egg

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Dafarko afasa kwakwa acire bakin agoga.Hada butter,sugar abugashi sosai asa kwai abuga Asa flavor, madara,bournvita amma arage kadan,kwakwa ajuya asa flour akwaba ya kwabo.

  2. 2

    A dibi kwabin a mulmula asa acikin kwakwa sannan asa a bournvita asa akwakwar adanna yayi fadish asa baking tray asa paper ajera.

  3. 3

    Akunna oven idan yayi zafi agasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes