Kalalla'ba

@Tasneem_ @cook_19700052
Bantaba yin kallaban manja ba wannan ne na farko kuma naji dadinta
Kalalla'ba
Bantaba yin kallaban manja ba wannan ne na farko kuma naji dadinta
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki tankade flour ki xuba a bowl saiki kwabata da ruwa² saiki jajjaga tarugunki da albasa ki xuba saiki sa Maggi ki juya
- 2
Daga nan saiki dauko pan ki dora awuta kisa manja saiki bari yadau xafi saiki dinga xuba kullunki idan dayan gefen Yayi saiki juya dayan shikenan saiki sa yaji a gefe ENJOY.....
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14546552



sharhai