Zobo me strawberry

Amzee’s kitchen @zainabkabir52
Inason wannan abun shan ina yawan yinshi yarana Nasir
Zobo me strawberry
Inason wannan abun shan ina yawan yinshi yarana Nasir
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za a wanke zobo a zuba a tukunya
- 2
Sai a zuba citta kanumfari girfa star anise da lemon guda daya
- 3
Sannan sai azuba ruwa a wanke bawon abarba a zuba adora awuta
- 4
Idan ya tafasa sai a barshi ya huce sannan a tace azuba sugar ajuya
Sannan ayi blending din strawberry azuba ajuya sosai shikenan sai asa kankara
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14686791








sharhai