Tura

Kayan aiki

  1. Orange
  2. Sugar
  3. Lemon juice
  4. Mint leaves

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke orange sai ki yanka ki matse shi a kwano me kyau.

  2. 2

    Zaki sami kwano me kyau sai ki tace orange juice dinki aciki sai ki zuba sugar da lemon juice aciki sai ki juya sai kisa kankara sai ki dakko mint leaves kisa aciki sai asha da iyali. Wannan lemon yanada matukar dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes