Zaki sa mai a wuta kinzuba hanta kibta juyawa har se ruwan jikinta ya qafe se kisa albasa da yawa idan ta danyinse kisa attarugu da su maggi gishiri da spices kisa ruwa kadan ya dan yi mintina shikenan 😋😋😋
An kwafa!
More Recipes
sharhai