Toasted cake

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Yayi Dadi sosae munji dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 1 cupSugar
  3. 5eggs
  4. 1tablespoon of powder milk
  5. 1tablespoon of vanilla
  6. 1tablespoon of baking powder
  7. 1Butter@ simas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka zuba narkakken butter a blender kasa eggs kasa sugar kayi blending in yyi fari sugar ya narke sae ka juye a bowl

  2. 2

    Kasa baking powder da milk da vanilla kadinga sa fulawa da kadan kadan kana juyawa da whisker har ka juye 2 cups dinka komi juyu me kyau ya hade jikinsa

  3. 3

    Sae kajona toaster kafara gasawa har ka gama shikenn sae aci ddi lfy

  4. 4

    Zae baki 20 pieces har fima

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai (2)

Zainab Jaafar
Zainab Jaafar @cook_29098828
toh zulaihat kamar wani irin cup kenan za a iya amfani dashi

Similar Recipes