Taliya da miyar kwallon kaza

Taliya da miyar kwallon kaza
Steps
- 1
A zuba ruwa a tukunya a diga mai kadan a ciki (mai din yana hana taliyan hadewa) in ya tafasa a zuba taliyar a barta ta nuna. A juye a ajiye.
- 2
A wanke kaza a zuba a tukunya asa maggi, thyme da albasa sai a tafasa
- 3
Bayan ya tafasa sai a cire kashin sannan a saka tsokan a turmi a daka kamar za'ayi dambun kaza. In ya daku sai a juye a roba a dan kara maggi kadan yayi taste sai a fasa kwai a juye a kai sai a mulmula
- 4
Daga nan sai a soya a mangyada mai zafi. A kwashe a ajiye.
- 5
A zuba mai a tukunya a soya kayan miya in ya soyu a juye a zuba ruwan naman a ciki sai asa maggi da spices. A rufe a barshi na dan lokaci sannan sai asa wannan kwallon kazar a ciki a gauraya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Heenaba jadeja
-

Beef Tacos and Puerto Rican Rice
Jamey Hall
-

Boursin & shells one pot pasta
Autumn Farmer
-

Maurice Farmer
-

Deep Dish Brown Butter Brownie Pudding
Kelsey Davis
-

Sarvat Hanif
-

deoyani
-

Bethica Das
-

Sudipa Gope
-

Pawon Indo Bule
-

Karl
-

Smoked Sausage Taco Cheesy Mac & Cheese 🧀
Crock Pot Girl 🤡
-

Easy oven roasted crispy pork belly
Cloudius Kitchen
-

B’s Messy Kitchen
-

Potato sandwich in Pavbhaji style
👑ADV. POOJA🤴 RAJVANSHI ⚖
-

meenable pyramids
-

Mango halwo with chocolate egg
Nayna Shah
-

Carrot Cake Overnight Oats Vegan
Swati Keshri 👩🍳
-

Rashmi Rai
-

Vaishali Suhas
-

Midhat Jalil
-

Geeta Godhiwala
-

Chef Nitra
-

Paan flavoured coconut Ice cream
renu bhasin












Comments