Umarnin dafa abinci
- 1
Tanadi abun bukata domin hada kunun aya
- 2
Surfa aya a cikin turmi domin rage mata duhu, hakan shi zai sa kunun yayi haske
- 3
Wanke ayar sannan, cire dukkan dattin dake ciki da kasa. Ana canja ruwa akai akai har se yayi haske
- 4
Bare dabino da kwakwa a wanke sannan a zuba a cikin ayar se a markada
- 5
Tace markaden a cikin roba mai tsabta da kyallen tata domin cire dusa
- 6
Wannan dusar za'a iya bama dabbobi su ci.
- 7
A zuba sikari da madara a juya ya hade da kyau. Shikenan kunun aya ya hadu.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14735276
















sharhai (3)