Cake

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadin ci akoda yaushe kugwada zakuji dadinsa senaga cooksnap naku nagode

Cake

Yanada dadin ci akoda yaushe kugwada zakuji dadinsa senaga cooksnap naku nagode

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1Butter
  3. 6Egg
  4. 1 cupSugar
  5. Baking powder 1 1/2 tspn
  6. 1 tbspnFlavor
  7. 1/2 cupMilk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakihada sugar da butter kiyi mixing har sai yayi fari se kisa eggs naki kibuga yahade kisa flavor kisa baking powder se kibuga sosai kar minti 15 se kisa flour naki se komai ya hade se kizuba a baking pan kigasa shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@zaramai aha i already have sobo in the fridge 😋😋

Similar Recipes