Umarnin dafa abinci
- 1
D farko xaki feraye dankali ki dan tafasa shi sama sama ki tsane a colander
- 2
Sai ki raba shi gida 2 a kwance
- 3
Sai ki xuba hadin naman ki a tsakiya
- 4
Kirufe d daya dankalin
- 5
Kisa toothpick ki makale kmr haka
- 6
Nan gashi bayan mun hade shi
- 7
Haka xakiyi m sauran dankalin
- 8
Sai ki fasa egg ki tsoma a ciki
- 9
Ki dora mai a kasko in yyi xafi sai ki soya
- 10
Shikkenan kin gama
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14917828




















sharhai