Kankana smothie
Yana kara lafiya ajiki, ga dadin dandano
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14972369

Yana kara lafiya ajiki, ga dadin dandano
Yana kara lafiya ajiki, ga dadin dandano
Yana kara lafiya ajiki, ga dadin dandano
Yana kara lafiya ajiki, ga dadin dandano
Nawanke kankana na yanyanka, nakawo ayaba na yanyanka naxuba a blander, na juye madaran ruwa data gari aciki, nakawo zuma nasa aciki na markada, dayayi nafasa kankara nasa aciki. Asha dadi lafiya.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)