Shinkafa da wake da miya
Akwai dadi gwadashi ayau
Umarnin dafa abinci
- 1
Zandura tuwa idan yatafasa zanwanke shinkafa inzuba insa gishiri inrufe,zansake dura tukunya insa ruwa idan yatafa sa inwanke wake inzuba insa kanwa kadan da gishiri inbarshi yadahu.
- 2
Idan shinkafar takusa dahuwa intsane inmaida ta kan wuta ta turara.
- 3
Zangyara kayan miya ingyara garlic inmarkada indura tukunya insa mai albasa idan tafara suyuwa inzuba kayan miya inbarshi yasuyo insa maggi,curry,injuya inbata mintuna insauke.
- 4
Wake idan yadahu insauke sai inzuba aci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa mai kurkur da miyar wake alayyahu kabeji da albasa
Wannan girkin akwai dadi sosai bincika wannan girkin maidadi daga ummul fadima's kitchen UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
Dafa duka da wake da kifi
Akwai dadi da anfani sosai😋 girki idan anhada da wake akwai dadi Khadija Habibie -
Shinkafa da miya da wake da salad
Mai gidana Yana sonta sosai shiyasa nake yimasa kuma Akwai dadi hardai in anhada da salad#sokotostate habiba aliyu -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15974032
sharhai (4)