Scrambled egg and fries

Princess Amrah @Amrahskitchen98
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba mai a pan, ki zuba albasa, curry, black pepper and seasoning ki jujjuya su sosai.
- 2
Sai ki zuba bell
Peppers din ki zuba kwai - 3
Sai ki ci gaba da jujjuya shi a hankali har sai kin tabbata ya dahu sannan ki sauke.
- 4
Shi kuma dankalin za ki fere ki tafasa shi da gishiri minti biyar sannan ki sauke. Ki tsane shi sosai da kitchen towel sannan ki soya shi.
- 5
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15401823
















sharhai (4)